‏إظهار الرسائل ذات التسميات ADDINI. إظهار كافة الرسائل
‏إظهار الرسائل ذات التسميات ADDINI. إظهار كافة الرسائل

السبت، 29 سبتمبر 2018

BAYYANAR YAJUJU DA MAJUJU (Gog And Magog)

BAYYANAR YAJUJU DA MAJUJU (Gog And Magog)

A karshen duniya wasu al’ummu guda biyu zasu bayyana, zamanin Allah ya dawo da Annabi Isah Dan Maryam Alaihis Salam. Wadannan mutane (yajuju da Majuju) zasu bayyana ne bayan zuwa da tafiyar Dujjal. Allah madaukakin Sarki zai halakar da Yajuju da Majuju a cikin dare daya, bayan Annabi Isah (AS) ya roki ubangiji akansu.

Abu-Huraira Allah ya kara yarda a gareshi, ya ruwaito daga Manzon Allah

الاثنين، 17 سبتمبر 2018

Hira Mai Ratsa Zuciya Daga Majalisar Annabi (SAW)

Hira Mai Ratsa Zuciya Daga Majalisar Annabi (SAW)

Hira Mai Ratsa Zuciya Daga Majalisar Annabi (SAW)
.
Wata rana Manzon Allah (SAW) yana zaune tare da Sahabbansa, sai ya fara tambayar su daya bayan daya, sai ya fara da Sayyidina Abubakar 'yantaccen wuta
Yace: "Yaa Abubakar! Me kake so a duniya?
Sai Sayyidina Abubakar yace: abinda na fi so a duniya_
1: zama a gaban ka,
2: kallon ka,
3: ciyar da dukiya ta gare ka.
Sannan Manzon Allah ya koma wajen

الجمعة، 10 أغسطس 2018

Prof.Ibrahim maqary muwadda malik 4-8-2018

Prof.Ibrahim maqary muwadda malik 4-8-2018

Don Allah dan uwa katurawa yan uwa musulmai wannan karatun
Karatun Littafin *Muwadda Malik* na National Mosque, Abuja
Asabar 4 ga watan Agusta, 2018
Daga bakin _Prof. Shiek Ibrahim Ahmad Maqary Sa'eed (H)_
Shiganan domin saukarwa
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Download Now