‏إظهار الرسائل ذات التسميات Wakokin siyasa. إظهار كافة الرسائل
‏إظهار الرسائل ذات التسميات Wakokin siyasa. إظهار كافة الرسائل

الثلاثاء، 4 ديسمبر 2018

APC ta mayarwa Buhari martani kan Koran mambobin jam’iyyar

APC ta mayarwa Buhari martani kan Koran mambobin jam’iyyar





Da yiwuwan uwar jam’iyyar All Progressives Congress APC za ta salami wasu mambobin jam’iyyar da suka kai karan uwar jam’iyyar kotu bisa ga sakamakon zaben fidda gwanin jam’iyyar. 
Kwamitin gudanarwan jam’iyyar ta yi watsi da maganar Buhari da ya nuna rashin amincewarsa da wannan mataki. A makon da ya gabata, Buhari ya bayyana cewa mambobin APC na da hakkin kai kara kotu kan sakamakon zaben

الأحد، 2 ديسمبر 2018

Abin da ya sa nake yi wa PDP aiki – Buba Galadima

Abin da ya sa nake yi wa PDP aiki – Buba Galadima



Babbar jam'iyyar hamayya a Najeriya PDP ta kaddamar da babban kwamitin yakin meman zabe na dan takarar shugabancin kasa Atiku Abubakar.

Sai dai baya ga jiga-jigan jam'iyyar ta PDP, kwamitin ya kunshi kusoshin wasu jam'iyyun hamayya, irin su Injiniya Buba Galadima wanda ke ikirarin shi ne shugaban gangariyar jam'iyyar APC, wato rAPC.

Ita dai rAPC wadda Buba Galadima ke wa jagoranci ta balle ne

الخميس، 11 أكتوبر 2018

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara - Buhari Dodar New Song

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara - Buhari Dodar New Song





Yayi wannan waka ne bayan zaben fida gwani na pdp na shugaban kasa da akankayi wanda a cikin wakar a chachaki yan takar da sunka sha kaya wanda nayi biyu babu a cikin wakar yana nunin kwankwaso da Tambuwal yan biyu babu.


==> Mai hana karya alharin talakawa


==> Buhari yaci zabe ,baba buhari dodar.


==> su zangwala gwada Tsula yayi biyu babu wanwar

==> Su zumudi sokoto anyi sintir babu

الأربعاء، 10 أكتوبر 2018

Music :- Sabuwar Wakar Wazirin Rarara PDP Sun Fede Biri

Music :- Sabuwar Wakar Wazirin Rarara PDP Sun Fede Biri

Toh Pha Yanzu Muka Soma Lamar Dai Yadda Wakar Farko Ta Rarara Da Kuma Wazirinsa Yadda Suke Pada A Cikin Wakar Su, Suna Fada Cewa Ganduje Tilas Yafede Biri Kanawa Su Pera.

Yau Da Izinin Allah Wazirin Rarara Ya futar Da Sabuwar Wakar Sa Mai Taken (PDP) Sun Fede Biri.

Lamar Yadda Kuka Sani A Kwanakin Baya Anti ‘Yan Tinke Wajen Firamari Election Na Zaben zakaran Dan Takarar Kujerar Shugaban Kasa a Jam’iyat PDP Da Ya Gabata Da Aka Gudanar Inda Atiku Abubakar Ya Samu Nasarar Lashe Zaben.

Bayan Kwankwaso Da Nagoya Bayansa Na Dubin Za’a Tsaida Dr Rabiu Musa Kwankwaso Dan Takarar Shugaban Kasa A Kar-Kashin Jam’iyar PDP sai Gash. an Done Shi Wajen Primary Election Da Akayi.

Rashin Nasarar Da Kwankwaso Yayi Shi Yasa Wazirin Rarara Yayi Wannan Waka Sa Cewa Tsula Yayi Batan Baka Tan-Tan Domin Bayaga Tsuntsu Bays Ga Tarko.

PDP Sunrigaya Sun Pede Biri Kamin Ganduje Ya Fede Biri.

Ga Wakar Nan Kasa
DOWNLOAD AUDIO NOW

الأحد، 9 سبتمبر 2018

Music] Wakar Baba Buhari - Sakamakon Canji

Music] Wakar Baba Buhari - Sakamakon Canji







MUSIC: Sabuwar Wakar Baba Buhari - Sakamakon Canji
Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Baba Buhari Sakamakon Canji , Sabuwar Wakar Da Gamayyar Mawakan Hausa Sukayi Masa
Kamar Irin Su:
Aminu Ala
Fati Nijar
El-mu'azu
Ali Jita
Baban Cinedu
Adam A Zango
Nazifi Asnanic
Hussaini Danko
Isiyaku Boris
Abubakar Sani
Naziru M Ahmad
Sadi Sidi Sharifai
Adamu Hassan Nagudu



DOWNLOAD MUSIC NOW




الخميس، 6 سبتمبر 2018

[Audio + Video] : - A Sakamakon Chanji - Hadakar mawaka Daban Daban

[Audio + Video] : - A Sakamakon Chanji - Hadakar mawaka Daban Daban

Kalli Bidiyon Cikakkiyar Wakar Sakamakon Chanji, Wacce Hadakar Mawaka Daban-Daban Suka Rerawa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.
Ga kadan Daga cikinsu:-

Aminu ala
Ali jita
Abubakar sani
Fati nijar
Nazifi asnanic
Ado gwanja
Adam a zango
Da dai sauransu

Domin saukar da cikakkiyar wannan waka Video da Audio
Sai ku latsa wannan link

Wannan link shine Audio

Download Audio Now

Domin saukarVideo wannan waka

Download Video Now




Asha Kallo Lafiya....

الثلاثاء، 4 سبتمبر 2018

MUSIC :- Sabuwar Wakar Rarara - Kowa Ya Fito Barawo ne (Indai Manufar A Gyara ne)

MUSIC :- Sabuwar Wakar Rarara - Kowa Ya Fito Barawo ne (Indai Manufar A Gyara ne)


Rarara Ya chachaki wani mawakin PDP dan Baki

Wannan wata sabuwa waka ce wanda rara yayi domin kuwa idan zaku tuna a baya yayi waka mai taken "kowa ya fita shi barawo ne" to yau yayi sabuwa mai suna "kowa ya fito barawo ne ,indai manufar barawo ne" wanda gaskia wakar tayi dadi sosai. Ma'ana duk wanda ya fito takara da shi to barawo ne.


Download Music Now

السبت، 11 أغسطس 2018

Music:- Sabuwar Waka Rarara Kowa Ya Fita Shi Barawo Ne

Music:- Sabuwar Waka Rarara Kowa Ya Fita Shi Barawo Ne

Assalamu Alaikum Maziyartan Shafinka KuryaLoaded.Com.NG Batman Ku Da Wannan Lokaci Barka da Sake Kasancewa Tare Damu A Dai Dai Wannan Lokaci.
Wannan Sabuwar Waka CE Da Shahararen Mawakin Nan Na Siyasa (Dauda Adamu Kahutu Rarara) Yayi Domin Wa’Yanda Suka Chanza Jamiya Suka Fita Daga APC Suka Koma PDP.
Idan Kuka Saurari Wannan Waka Zakuji Mawakin Nayin Sharhi Ga Duwa Wanda Suka Fits Daga Cikin (APC

الجمعة، 22 يونيو 2018