الثلاثاء، 4 ديسمبر 2018




APC ta mayarwa Buhari martani kan Koran mambobin jam’iyyar

Home APC ta mayarwa Buhari martani kan Koran mambobin jam’iyyar

غير معرف

Ku Tura A Social Media




Da yiwuwan uwar jam’iyyar All Progressives Congress APC za ta salami wasu mambobin jam’iyyar da suka kai karan uwar jam’iyyar kotu bisa ga sakamakon zaben fidda gwanin jam’iyyar. 
Kwamitin gudanarwan jam’iyyar ta yi watsi da maganar Buhari da ya nuna rashin amincewarsa da wannan mataki. A makon da ya gabata, Buhari ya bayyana cewa mambobin APC na da hakkin kai kara kotu kan sakamakon zaben

Share this


Author: verified_user

0 Comments: