‏إظهار الرسائل ذات التسميات WOKOKI. إظهار كافة الرسائل
‏إظهار الرسائل ذات التسميات WOKOKI. إظهار كافة الرسائل

الأربعاء، 9 مايو 2018

YADDA ZAKA MAYADDA VIDEO ZUWA WAKA

YADDA ZAKA MAYADDA VIDEO ZUWA WAKA

Yadda zaka mai da video zuwa waka 1) dafarko kayi download na mp4 video converter.apk 2) kana shiga zakaga ta nuna maka kayi select din video da kake so kayi convert sai kayi kana tabawa zata zama waka kuma video ka tana nan