‏إظهار الرسائل ذات التسميات Umar m sharif. إظهار كافة الرسائل
‏إظهار الرسائل ذات التسميات Umar m sharif. إظهار كافة الرسائل

الجمعة، 31 أغسطس 2018

MUSIC : Sabuwar wakar Umar M Shareef ft Nazifi Asnanic Ft D one - karshen Mujadala

MUSIC : Sabuwar wakar Umar M Shareef ft Nazifi Asnanic Ft D one - karshen Mujadala



Albishirinku ma'abota ziyarar shafin AewaMini blog a yau mun kawo muku wakar fasihin mawakinnan wato umar m shareef mai suna "Ba Rabuwa" wannan wakar dai remark ce a hausance maimaitawa wanda a rubutawa yakubu muhammad amma yanzu shi umar m shareef ya sake maimaita rera wakar a cikin fim din da sunkayi remark wato "Mujaddala remark".

Wanda anka sanya sababbin jarumai wanda sun hada da:-

Umar m shareef
Abdul m shareef
Shamsu dan iya
Maryam yahya
Balkisu shema


Da dai sauransu.

Download Music Now

الأربعاء، 8 أغسطس 2018

[MUSIC] Sabuwar Wakar Umar M Shereef Babban Rana

[MUSIC] Sabuwar Wakar Umar M Shereef Babban Rana

Sabuwar wakar Umar M Shereef me suna BABBAN RANA
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR
-A Yau take babban rana
-Auran sunna masoya
Dangi da abokai da kawaye kuzo muyi murna
-Nasa Ubangijina mai dunia
-Sarkin dashi ke mini lafiya
Audio Player
00:00
00:00


Sources : www.wakoki.com.ng

السبت، 4 أغسطس 2018

[Music] Sabuwar wakar Umar M Shareef - Mujadala

[Music] Sabuwar wakar Umar M Shareef - Mujadala

Sabuwar wakar umar m shareef mai suna ” Mujadala ” domin nishadantar daku masoya wakokin hausa.
Nasan kunsan ai nihin wakar wannan kuma mawaki umar ne yayi remake dinta a cikin fim din Mujadala remake wanda kamfanin maishadda investement suka dauki nauyinsa tare da Hadin guiwar sarki ali nuhu.
Fim din yana dauke da manyan jarumai maza da mata.
Umar m shareef, Abdul M Shareef, Maryam yahya, Bilkisu Abdullahi da dai sauransu.
Wannan Fim mai suna mujadala remake za a fara haskashi ranar ashirin da biyu ga watan agusta
ranar Sallah
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Lai lai lakanin kauna arerere bankwana makashin bage arerere
– Ga yan mata zanmuku taffa,
– Kuzo da dai dai kui min rumfa
– Kuzo da hanzari kui sassarfa
– Kace nace tsakaninku ku min kushafa
Audio Player
DOWNLOAD MUSIC HERE


Sources >> ArewaBlog.com

الأحد، 22 يوليو 2018

[Audio Album]:- Umar m shareef new Album (Ni da ke) 2018

[Audio Album]:- Umar m shareef new Album (Ni da ke) 2018

Sabon album din umar m shareef wanda kuka jima kuna jira mai suna ( Ni Da Ke ) domin ku surari wakoki masu nishadanatar da zuciya da motsa zuciyoyin masoya.


GA WAKOKIN Kamar Haka:-
1- Majnoon
2- Kina Nesa
3- Idan Kikace Nine
4- Har Abada
5- Bude Cikin Zuciya
6- Barauniya
7- Asiya
8- So Mai Sonka
9- Ruwan Dare
10- Nazari
11- Koko
12- Bazan Rayu Ba
13- Bani Canzawa
14- Yarda
15- Takamani
16- Tafiyata
17- Share Hawayenki
18- Ni Da Ke
Ayi saurare lafiya

Keep stay with us All the time.

#ArewaRulers.com
#ArewaWeb.com

الثلاثاء، 10 أبريل 2018

Dandalin Kannywood: Umar M. Shariff yafi kowani mawakin Hausa kyau da daukar wanka (hotuna)

Dandalin Kannywood: Umar M. Shariff yafi kowani mawakin Hausa kyau da daukar wanka (hotuna)

Rahotanni sun kawo cewa anyi ittifakan cewa Umar M. Shariff mawaki sannan jarumi dake tashe a masana’antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood yafi dukkanin mawaka kyau da daukar wanka irin ta zamani.

Mawakindai a kasance jarumi kuma matashi wanda tauraronsa ke kan haskawa, domin anyi hasashen cewa duk yafi sauran mawakan karancin shekaru.
Kamar yadda majiyarmu ta rahoto, mawakin na taka rawa na musamman a wakokin Hausa inda wakokinsa suke tashe kamar irin su Jirgin So, Jinin Jikina, Hisabi da dai sauran su.

Ga wasu daga cikin hotunan jarumin:








الجمعة، 6 أبريل 2018

Music:- Nura M Inuwa Ft Umar M Shareef - in Hajara

Music:- Nura M Inuwa Ft Umar M Shareef - in Hajara

Albishirin ku Ma'abota sauraren wakokin hausa a yau nazo muku da wakar manya manya mawaka Nura M Inuwa Da Umar M Shareef mai suna "Hajara".wannan waka dai tayi dadi sosai wanda sunyi tane akan soyayya wanda sanin ku ne sun iya wakar soyayya Wanda duk iya kalamai masu tasiri a zuciya an zuba su a wannan wakar.


DownLoaded Music here

الأربعاء، 28 مارس 2018

MUSIC :- Sabuwar Wakar Umar M Shariff - (Azeema Yar Gata)

MUSIC :- Sabuwar Wakar Umar M Shariff - (Azeema Yar Gata)



⏩ Azeema Ke Nakeyiwa So Na Hakika, Inba Keba Babu Wacce Zanba Kaunata.

⏩ Ni Azeema Kai Nakema So Na Hakika Inaba Kaiba Babu Wanda Zanba Kaunata.

⏩ Zuciyata Ke Take Muradi.

⏩ Ke Kike Sawa Inyo Nishadi.

⏩ Dan Matso Nan Kussa Muyi Tadi.
⏩  Babu Wai Wai A So Ana Jihadi.

⏩ Kisa Atamfa Zana Sakka Yadi.

⏩ Muyyi Fes-fes Muzagaya A Gammu A Nuna.


Download music here
Music:- Sabuwar wakar Umar M Shariff - Tsohuwata Zuma

Music:- Sabuwar wakar Umar M Shariff - Tsohuwata Zuma

Albishirin ku ma'abota ziyayar wannan shafi hausaloaded blog a yau na ƙara zo muku da sabuwar wakar mawakin soyayya wato umar m shareef mai suna "Tsohuwar zuma".
Da jin sunan wannan waka kasan cewa akwai kalaman soyayya domin ko bahaushe yace da tsohuwar zuma ake magana saboda haka kada ka bari a baka labari.

Amma ga kadan daga cikin wannan wakar a turanci (hit) :-

⏩  Tsohuwa Ta Zuma Nice Bazan Canja Ba. Karka Yadani .. Mui Aure Shine Burina.

⏩  Tsohuwa ta Zuma Na Barki Bazan Lasa Ba. Sabuwa Gata Itta Ta Zam Zabina.

⏩ Tsohuwa Ta Zuma Nice Ban Zaamo Aibu ..

⏩ Nice Dai AbokiyarKa Tun Farko. 

⏩ So Kauna Na Baka Mai ƙarKo.

⏩ Da Na Haura Sama Yanzu Na Sakko.

⏩ A Shirye Nake Inkaika Gidanmu Nai Qarko.

 ⏩ Ada Nayi Kure Yanzun Bazan Karaba.

⏩ Ni Zan Farantama Bazan So Ka Koka Ba.


Download music here

الأربعاء، 21 مارس 2018

Music:- Tsohuwata Zuma - Umar M Shariff

Music:- Tsohuwata Zuma - Umar M Shariff

Albishirin ku ma'abota ziyayar wannan shafi hausaloaded blog a yau na ƙara zo muku da sabuwar wakar mawakin soyayya wato umar m shareef mai suna "Tsohuwar zuma".
Da jin sunan wannan waka kasan cewa akwai kalaman soyayya domin ko bahaushe yace da tsohuwar zuma ake magana saboda haka kada ka bari a baka labari.

Amma ga kadan daga cikin wannan wakar a turanci (hit) :-

⏩  Tsohuwa Ta Zuma Nice Bazan Canja Ba. Karka Yadani .. Mui Aure Shine Burina.

⏩  Tsohuwa ta Zuma Na Barki Bazan Lasa Ba. Sabuwa Gata Itta Ta Zam Zabina.

⏩ Tsohuwa Ta Zuma Nice Ban Zaamo Aibu ..

⏩ Nice Dai AbokiyarKa Tun Farko. 

⏩ So Kauna Na Baka Mai ƙarKo.

⏩ Da Na Haura Sama Yanzu Na Sakko.

⏩ A Shirye Nake Inkaika Gidanmu Nai Qarko.

 ⏩ Ada Nayi Kure Yanzun Bazan Karaba.

⏩ Ni Zan Farantama Bazan So Ka Koka Ba.


Download music here

الثلاثاء، 27 فبراير 2018

الجمعة، 23 فبراير 2018

(ALBUM):-Umar M shareef ft Abdul D One Ft Muh'd Malery Yar Budurwa Album 2018

(ALBUM):-Umar M shareef ft Abdul D One Ft Muh'd Malery Yar Budurwa Album 2018


Albishirin ku Ma'abota ziyayar wannan shafi a yau munzo muku da sabon album mai suna "Yar Budurwa" Wanda ankayi a shahararren studio wato M Shariff Studio sunka kawo muku dadadan kade kade da wake wake wanda Umar M Shareef yayi featuring Abdul d one da Muh'd malery sunka rare wannan album din. 

Ga wakokin kamar haka:- 

1. Best Of Yar Budurwa : Umar M Shareef- Kin hadu



Download Music here



2. Best of Yar Budurwa - kalaman so



Download Music here




3. Best Of Yar Budurwa : Umar M Shareef - wata Ruga



Download Music here



4. Best Of Yar Budurwa : Umar M Shareef- Mariya




Download Music here



5.Best Of Yar Budurwa - Yar Budurwa 



Download Music here



6. Best Of Yar Budurwa : Umar M Shareef - Yaki A Soyayya




Download Music here


7. Best Of Yar Budurwa - Dana Kira Sunanki



Download Music here



8. Best Of Yar Budurwa - Gani Nazo


Download Music here



9. Best Of Yar Budurwa : Umar M Shareef - Ruwan Dare 




Download Music here





10. Best Of Yar Budurwa : Ashe Haka So Yake




Download Music here





11.Best Yar Budurwa : Auren Mu Da ke



Download Music here





12 Best of Yar Budurwa : Ga Amarya 




Download Music here




13. Best Of Yar Budurwa : Ina Tare Da ke


Download Music here




14. Best Of Yar Budurwa :  Ni'imar Allah


Download Music here



15. Best of Yar Budurwa : Sabuwar Rayuwa 


Download Music here




16. Best Of Yar Budurwa :Soyayya Ta Hadamu



Download Music here





Muna Baku hakuri da rashin samun sauran wakokin nan gaba kadan zamu kawo muku su.ku kasance da Arewaonline.com.ng