‏إظهار الرسائل ذات التسميات freedata. إظهار كافة الرسائل
‏إظهار الرسائل ذات التسميات freedata. إظهار كافة الرسائل

الخميس، 10 يناير 2019

How To Get Unlimited Free Data via | For Android 2019

How To Get Unlimited Free Data via | For Android 2019





Hello Guys, Lately yesterday Dent App was
introduced to you, the app which exchange Dents
to Data Worldwide, But The Dent can only obtain
as Bonus, That is you must refer someone to use
the app before you can get your own refer bonus
which is 955dent

But gladly in this post am going to tell you about
a cheat you can use to Accumulate the Dent.

Hello guys, I Introduces to you another great
platform that give you unlimited data. The App
DENT APP give free data in exchange for Dent
coin.


FEATURES
✔️ It very simple to sign up for
✔️ It is worldwide
✔️ It more cheaper for buying Data
✔️ Fast to make transactions
REQUIREMENTS
Android or IOS device
18mb of data
Active Phone number


HOW TO GET UNLIMITED DATA WORLDWIDE

DOWNLOAD DENT HERE


SETUP
✔️ Open the app and insert your active number and
you will receive an OTP message in your SMS.
✔️ Input the password being sent to you in the
given box and click next.
✔️ Now make use of either facebook, google mail
or manual to complete the registration.
✔️ Boom you are good to go. You will have 50
dents already which can buy up-to 250mb down
here in Nigeria.


HOW TO EARN MORE DENT


kindly refer your friends and family. Per referral is
955 DENTS, so withdrawing is a must as it is easy
and officially working.


الأربعاء، 26 ديسمبر 2018

WATA SABUWAR HANYAR DA ZAKU SAMU FREE DATA/MB . Airtel 350Mb & 1gb 9Mobile 500mb & 1gb MTN 750mb & 1.5gb Glo 350mb & 1gb

WATA SABUWAR HANYAR DA ZAKU SAMU FREE DATA/MB . Airtel 350Mb & 1gb 9Mobile 500mb & 1gb MTN 750mb & 1.5gb Glo 350mb & 1gb

Idan baku mantaba kwanakin baya mun kawo
muku wannan hanya da zaku samu free data/mb
akowane layi cikin sauki ta hanyar amfani da
wani application mai suna Dent.


wanda shi
wannan application dashi ake samun data, wanda
mutane dayawa, sun mori wannan garabasa, wasu
kuma basu mori komeba, daga baya kuma sai
application din,



ya dena aiki yanda ya kamata, to
Alhmd yanzu ya dawo aiki 100% .


Dan haka yanzu
abin da ake bukata kawai ka tabbatar da wayarka
ta android takai daga version 5 zuwa sama,
banda version 4, domin kuwa baya aiki a version
4, sannan ya kasance Sim din da kakeso datan
ya shiga yana kan wayar, wato sim din naka ya
kasance, yana cikin wayar taka,to yanzu kawai
saiku shiga wannan link din kuyi download na
application din .





DOWNLOAD APP HERE



. Da zarar
kun shiga link din direct zai kaiku playstore, to
sai kuyi download dinsa, sannan kuyi install, da
zarar kun gama install saiku budeshi, idan kun
bude saiku dan jira kadan, zakuga, inda aka
Rubuta < JOIN > to saiku ta6a nan da zarar kun
ta6a, zai kawoku inda zaku saka number wayarku,
to saiku saka number, da zarar kunsa, number,
saiku danna Next daganan saiku dan jira zakuji
sun kiraku ta wannan number, da zarar sun gama
kiran shikkenan, zasu kawoku wani shafi, saiku
za6i MANUALLY daganan saiku kawoku inda zaku
saka sunanku da kuma email, to sai kusa
sunanku sannan kusa email, ammafa email din
ba dole sai maikyau ba, zaku iya saka kowane
irine, sannan saiku shiga Next, shikkenan zasu
baku kyautar Coins 415 Sai ku Dawo Main Menu
Ku Buda datar Da kuke so, saiku sanya number
ku, nan take zasu tura muku data. . Karku manta
kushiga nan Domin Download na application din .



DENT

الثلاثاء، 11 ديسمبر 2018

HANYAR SAMUN DATA A LAYUKAN NIGERIA

HANYAR SAMUN DATA A LAYUKAN NIGERIA

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci ayau nazo maku da wata hanyar samun data wacce a kwanakin baya wasu suna aiki da wannan hanyar amma sundena sanadiyar matsala da aka samu


ba tare da 6ata lokaciba kashiga wannan link din CLICK HERE

idan kashiga zakaga yawuce dakai playstore idan kuma a wayarka bbu gmail to kaje ka dora bayan yakaika playstore saika ta6a wajen install zaifara install bayan yaga zai nunama open kokuma update

kamar yadda yake a photonnan dake kasa



to idan open yanuna saika taba open din idan kuma update ya nuna saikaje a jerin application zakaganshi sai kayi open da zarar kayi open zai nunama join kamar haka



idan kuma kajira har 30second kaga be nunaba to sai kayi close kaje ka kara bin link dana bada a sama zai kara kaika playstore sai kayi open idan kabude yanuna join din to sai kashiga join zakaga wajen saka number amfara da +234 a wajen zakasa numberka ba tare da 0 ba misali idan haka take 09037297122 saika fidda 0 zata koma +2349037297122

to saika danna zata nunoma wajen verifying to kadan jira kadan zasu kiraka da sun gama zasu wutar dakai wajen zabar gmail ko facebook anan saika zabi manual zasuce kasa first name and last name da kuma zero to kana sawa zai budema da post din 280 t sbd kabi link dina zasu juyamashi yadawo point 700 zan tsaya daganan sai post na gaba lokacin kowa yagane yadda zaiyi saimucigaba

note:- kafin kafara ka tabbatar wayarka tawuce v4.4.4 takai koda v5 ne kuma sin da zaka yimawa ka tabbata yanakan wayar dakake aikin da ita