‏إظهار الرسائل ذات التسميات MAGANUNKA. إظهار كافة الرسائل
‏إظهار الرسائل ذات التسميات MAGANUNKA. إظهار كافة الرسائل

الخميس، 3 يناير 2019

MATSALOLIN (10)DAKE HADDASA SAURIN KAWOWA-INZALI

MATSALOLIN (10)DAKE HADDASA SAURIN KAWOWA-INZALI







Haryanzu dai babu wani tabbaciko bayani ko dalili dake bayyana dalilin saurin kawowa ba, saidai wasu bayanai akan dalilan da ka iya bada haske gameda matsalar saurin kawowa ga maza Sune kamar haka

1. Matsalar rashin karfin mazakuta ,Idan namiji baya da karfin gaba to akwai yiwuwar asami saurin kawowa lokacin jima'i , haka kuma,  idan akwai karfin zakari to akwai yiwuwar dadewar yin jima'i

الثلاثاء، 9 أكتوبر 2018

MATA ZALLAH: Yanda Zaki Kare Kanki Daga Shafar Aljanu In Shaa Allahu

MATA ZALLAH: Yanda Zaki Kare Kanki Daga Shafar Aljanu In Shaa Allahu



WURAREN DA ALJANU SUKE ZAMASun kasance suna zama a cikin wadannan wuraren kamar haka:-1. Cikin Daji.2. Cikin Ruwa.3. Tsaunuka, da Koguna.4. . Bayan Daki5. Bola (Jibji).6. Wajen Wanke – Wanke.7. Wurin Makabarta. Masu zama a cikinjama'a sun fi cutar da jama'a, saboda suna zama a wuraren kazanta, shi yasa mafi yawan  cutarwar da Aljannu ke yi wa dan Adam su ne ke yi!! (Allah ya tsare mu).DALILIN