‏إظهار الرسائل ذات التسميات LITAFFAN HAUSA. إظهار كافة الرسائل
‏إظهار الرسائل ذات التسميات LITAFFAN HAUSA. إظهار كافة الرسائل

الثلاثاء، 9 أكتوبر 2018

MATA ZALLAH: Yanda Zaki Kare Kanki Daga Shafar Aljanu In Shaa Allahu

MATA ZALLAH: Yanda Zaki Kare Kanki Daga Shafar Aljanu In Shaa Allahu



WURAREN DA ALJANU SUKE ZAMASun kasance suna zama a cikin wadannan wuraren kamar haka:-1. Cikin Daji.2. Cikin Ruwa.3. Tsaunuka, da Koguna.4. . Bayan Daki5. Bola (Jibji).6. Wajen Wanke – Wanke.7. Wurin Makabarta. Masu zama a cikinjama'a sun fi cutar da jama'a, saboda suna zama a wuraren kazanta, shi yasa mafi yawan  cutarwar da Aljannu ke yi wa dan Adam su ne ke yi!! (Allah ya tsare mu).DALILIN

الجمعة، 7 سبتمبر 2018

Jima'i:Guzurin Bayanai Ga Matan Aure

Jima'i:Guzurin Bayanai Ga Matan Aure

Yin wasanni
Ba wai sai lokutan da za a sadu ba, ya kama ku rika yi wa mijinku wasanni a wadansu lokutan da kuka lura yana cikin nishadi. Za ku iya masa wasannin ne ta hanyar shafarsa, sosa gashin kansa, tattaba yatsunsa da lankwasa su, inda wani lokaci za ku rika zungurarsa kadan. Yana da kyau ku rika ba shi labarai masu ban dariya da sanya nishadi, wani lokaci ku rika zolayarsa, yanayin yadda

الخميس، 23 أغسطس 2018

DAREN FARKO GA MA'AURATA

DAREN FARKO GA MA'AURATA





Kamar yadda aka saba a al’adance, bayan ‘yan rakon Amarya sun gama ‘yan nasihohinsu suka tashi suka fita, na bi bayansu na rufe qofar gida, gabana yana faduwa haka na juyo na taho wajen Amaryata Ummul Adfal, wacce har yanzu kanta yake qunshe cikin mayafi tun lokacin da ‘yan rakon ango suke nan. Jin motshin shigowa ta yasa ta dago kai dan ta tabbatar sun riga sun tafi, ‘Assalamu Alaikum’ nace

الأربعاء، 22 أغسطس 2018

SIHIRIN HADA SOYAYYA TSAKANIN NAMIJI DA MACCE KO TSAKANIN MUTUM DA WANI ABUCAN DABAN

SIHIRIN HADA SOYAYYA TSAKANIN NAMIJI DA MACCE KO TSAKANIN MUTUM DA WANI ABUCAN DABAN




MA'ANAR SIHIRUL MAHABBA:-

       Wani nau'i ne na sihiri da ake yi domin soyayya a :-

   1)- Saka soyayya tsakanin mutane guda biyu,misali tsakanin namiji da mace.

   2)- Saka soyayya tsakanin mutane da wasu abubuwa dabam wadanda ba mutane ba,



GAMAMMUN ALAMOMIN SIHIRI

   1)- Yawan ciwon kai

   2)- Yawan ciwon mara(mafi yawancii bayan sallar la'asar ko cikin dare)

   3)- Yawan Yin