Yin wasanni
Ba wai sai lokutan da za a sadu ba, ya kama ku rika yi wa mijinku wasanni a wadansu lokutan da kuka lura yana cikin nishadi. Za ku iya masa wasannin ne ta hanyar shafarsa, sosa gashin kansa, tattaba yatsunsa da lankwasa su, inda wani lokaci za ku rika zungurarsa kadan. Yana da kyau ku rika ba shi labarai masu ban dariya da sanya nishadi, wani lokaci ku rika zolayarsa, yanayin yadda
0 Comments:
إرسال تعليق