الثلاثاء، 4 ديسمبر 2018




An yi walkiya: Yanzu Buhari ya san ainihin Mutanen da ke son sa – Remi Tinubu

Home An yi walkiya: Yanzu Buhari ya san ainihin Mutanen da ke son sa – Remi Tinubu

غير معرف

Ku Tura A Social Media




Tinubu tayi kira ga ‘Yan Najeriya su sake zaben Buhari a 2019 Sanata Oluremi Tinubu wanda ta ke wakiltar Legas ta tsakiya a Majalisar Dattawan Najeriya tayi magana game da batun Majalisar Tarayya da Gwamnatin Shugban Kasa Muhammadu Buhari da kuma babban zaben da za ayi a 2019. Oluremi Tinubu tayi kira ga mutane su sake marawa Shugaban kasa Muhammadu Buhari dama a zaben 2019. ‘Yar Majalisar

Share this


Author: verified_user

0 Comments: