الخميس، 6 سبتمبر 2018




[Audio + Video] : - A Sakamakon Chanji - Hadakar mawaka Daban Daban

Home [Audio + Video] : - A Sakamakon Chanji - Hadakar mawaka Daban Daban

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Kalli Bidiyon Cikakkiyar Wakar Sakamakon Chanji, Wacce Hadakar Mawaka Daban-Daban Suka Rerawa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.
Ga kadan Daga cikinsu:-

Aminu ala
Ali jita
Abubakar sani
Fati nijar
Nazifi asnanic
Ado gwanja
Adam a zango
Da dai sauransu

Domin saukar da cikakkiyar wannan waka Video da Audio
Sai ku latsa wannan link

Wannan link shine Audio

Download Audio Now

Domin saukarVideo wannan waka

Download Video Now




Asha Kallo Lafiya....

Share this


Author: verified_user

0 Comments: