الثلاثاء، 4 سبتمبر 2018




MUSIC :- Sabuwar Wakar Rarara - Kowa Ya Fito Barawo ne (Indai Manufar A Gyara ne)

Home MUSIC :- Sabuwar Wakar Rarara - Kowa Ya Fito Barawo ne (Indai Manufar A Gyara ne)

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Rarara Ya chachaki wani mawakin PDP dan Baki

Wannan wata sabuwa waka ce wanda rara yayi domin kuwa idan zaku tuna a baya yayi waka mai taken "kowa ya fita shi barawo ne" to yau yayi sabuwa mai suna "kowa ya fito barawo ne ,indai manufar barawo ne" wanda gaskia wakar tayi dadi sosai. Ma'ana duk wanda ya fito takara da shi to barawo ne.


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: