MTN MAGIC SIM 2016 ZAN FADA MAKU YADDA ZAKAYI HACKED DIN MTN SIM CARD DINKA KAYI BROWSING DASHI HAR ILLA MASHA ALLAH. ABUBUWAN DA AKE BUKATA: #Mtn Sim #300 Naira #Lokaci #kwakwalwarka (kada kayi kuskure) Mataki Na Farko: Ya Kasance Kana A Tsarin MTN iPulse ne Idan Kuma Baka Ciki to sai ka danna *406# domin komawa iPulse. Mataki Na Biyu: kayi suscribing din mtn 2 hour plan, ka tura sakon sms: 2H to 131 ko ka danna *131*1*4*1# Mataki na 3: kayi browsing a kalla na minti 15 ko 20. Mataki na 4: bayan kayi browsing din saika cire layin naka daga wayar taka ka ajishi a gefe (note the exact time of the sim removal) Mataki na 5: bayan ka cire Sim din karka sanya shi sai bayan awa 24 hours daidai, daga nan sai ka sanya shi a wayar taka. Mataki Na 6 : Bayan 24 hours daidai Your Sim Is hacked ka gama ka cigaba da browsing dinka kyauta har rai ya yi halinsa. GARGADI: BE CAREFULL, KABI MATAKAN KAN NAN YADDA SUKE. NA SAN ZAKU JI DADINSA. IDAN KAYI KUSKUREN KODA MATAKI DAYA NE TO KA TABBATA BA ZAIYI BA. *Ka cire simcard ka a ajeshi gefe aka ce maka *kada ka kara ko ka rage lokacin da na baka[ awa 24 aka ce maka] ENJOY ENJOY ENJOY IDAN KANA DA TAMBAYA SAI KAYI DOMIN WALLAHI BANI SON AYI KUSKURE




0 Comments:
إرسال تعليق