السبت، 30 ديسمبر 2017




Kalli hotunan Hadiza Gabon cikin wani yanayi na shakiyanci da baka taba gani ba

Home Kalli hotunan Hadiza Gabon cikin wani yanayi na shakiyanci da baka taba gani ba

غير معرف

Ku Tura A Social Media


Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wani irin yanayi da ba'a saba ganinta a cikinshiba, Hadizar dai ta bayyana cewa wanan yanayin nata na shakiyancine, gatanan dai za'a iya ganin gashin kanta ya zubo gaban fuskarta a wadannan hotunan.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: