الأحد، 7 يناير 2018




Kaii: Kalli hotunan Nafisa Abdullahi akan gado da suka dauki hankulan mutane

Home Kaii: Kalli hotunan Nafisa Abdullahi akan gado da suka dauki hankulan mutane

غير معرف

Ku Tura A Social Media


Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan da akewa lakabi da "Kazar Hausa", a wadannan hotunan nata, akan Gado, sanye da bakaken kaya, tace "Baki a cikin Baki", hotunan sun dauki hankulan mutane sosai, musamman ganin irin yanayin data daukesu akan gado.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: