السبت، 6 يناير 2018




Kalli wani masallaci a kasar China da aka ginashi shekaru 650 da suka gabata

Home Kalli wani masallaci a kasar China da aka ginashi shekaru 650 da suka gabata

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Babban masallacin Dongguan wani shahararren masallaci ne cikin manyan masallatai hudu dake arewa maso yammacin kasar Sin, an gina shi ne tun a farkon daular Ming(1368-1644), ikon Allah, idan ka lissafa wadannan shekarun zakaga kimanin shekaru dari shida da hamsin kenan.



Lallai musulunci yana da dadadden tarihi a kasar Sin watau China, kuma masallacinnan an yimai gini ke kayatarwa irin na al'adun kasar.




Share this


Author: verified_user

0 Comments: