image ©
An karrama tauraron fina-finan Hausa
kuma me gabatar da shirye-shirye a
gidan talabijin na Arewa24, Aminu
Sharif Momo da kyautar girmamawa
akan namijin kokarin da yake yi wajan
aikinshi. Muna tayashi murna da fatan Allah ya
kara daukaka.
✔ غير معرف Kannywood
0 Comments:
إرسال تعليق