السبت، 7 أبريل 2018




Kalli yanda aka yiwa wani mamaci makara me siffar Zaki

Home Kalli yanda aka yiwa wani mamaci makara me siffar Zaki

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Kalli yanda aka yiwa wani mamaci makara me siffar Zaki

Wani attajirin mutum ne da ya mutu a jihar Enugu dake kudancin Najeriya aka mai makara me siffar Zaki dan binneshi da ita, lamarin dai ya dauki hankulan mutane sosai inda da dama suka bayyana hakan da almubazzaranci.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: