الجمعة، 6 أبريل 2018




'Yan'yan Rabi'u Rikadawa sunyi saukar Qur'ani

Home 'Yan'yan Rabi'u Rikadawa sunyi saukar Qur'ani

غير معرف

Ku Tura A Social Media

A yaune 'Ya'yan tauraron fina-finan Hausa, Rabi'u Rikadawa, Fatima da Al-Amin sukayi saukar karatun Qur'ani a makarantar Isilamiyarsu, Mahaifin nasu ya saka hotunan 'ya'yan nashi yana tayasu murna.

Muna musu fatan Allah yasa karatun nasu ya amfanesu da sauran Al'umma baki daya.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: