Tauraruwar fina-finan Hausa Rahama Sadau na daya daga cikin wanda suka taka rawa suka kuma bar tarihin da ba za'a taba mantawa dashi a masana'antar fina-finan Hausa ba, tun daga shigowarta masana'antar, cikin kankanin lokaci ta samu daukaka ta kere sa'anninta.
Wani abu da ya faru da jarumar wanda za'a iya kiranshi da koma baya da ta samu,
shine dakatar da ita da akayi a shekarun baya dalilin fitowa da tayi a wani faifan bidiyo da suka yi waka tare da Classiq,
amma sai abin ya zamar mata sanadin kara daukaka, shararren mawakin kasar Amurka, Akon ya kirata, ta kara samun karbuwa a gurin fina-finan kudu.
Duk wanda yake da wata daukaka a tsakanin sa'anninshi ba zai rasa hassada da kishi ba:
Jar umar ta rubuta a dandalinta na sada zumunta da muhawara cewa:
Ba sabon abu bane hassada, bakin ciki da rashin kishin juna a masana'antar fim, musamman tsakanin mata.
الأربعاء، 23 مايو 2018
Author: غير معرف verified_user
RELATED STORIES
Saratu Gidado Na Nema Wa Tsohuwar Jaruma Bilkin R.K. Agajin Gaggawa.Saratu Gidado Na Nema Wa Tsohuwar Jaruma Bilkin R
Kalli wasu kayatattun hotunan sabuwar jarumar kannywood dinnan wati hassana Muhammad. Kalli wasu kayatattun hotunan sabuwar jarumar kan
Kalli wasu zafafan hotuna da Adam A zango ya saki tare da amaryarsa Soffy.Kalli wasu zafafan hotuna da Adam A zango ya saki
Kalli hotunan jaruman kannywood mata na tayi buhari yakin zabe. Kalli hotunan jaruman kannywood mata na tayi buha
NEWS:- Dalilin Da Ya Sa Nakeyin Tafiyar Atiku - Inji Fati MuhammadBa Don Kudi Nake Bin Atiku Ba, Wallahi Ina Bin At
Kalli hotunan hafsat idris a fagen daga wato aiki. Kalli hotunan hafsat idris a fagen daga wato aiki
0 Comments:
إرسال تعليق