HANYOYI GUDA GOMA DA ZAKA HANA WAYARKA JAN CHAJI KO SHAN CHAJI
Home ›
›
HANYOYI GUDA GOMA DA ZAKA HANA WAYARKA JAN CHAJI KO SHAN CHAJI
MANYAN HANYOYI GUDA GOMA DA ZAKA HANA WAYARKA JAN CHAJI KO SHAN CHAJI 1) ka cire duk wani running app na wayarka 2) ka cire kowanne battery saver na wayarka 3) sannan karage hasken wayarka 4) sannan ka rage screen timeout kamayar shi 15 sec 5) karage volume na wayarka Baka kureshi ba idan zaka yi Kallo ko Jin waka kana iya Karawa amma idan bahaka ba sai karage shima yana shan chaji 6)kaje setting din ka app manager kayi (reset app prepares) 7) sannan kaje running service duk application da kaga ka taba shi kayi force stopped dinsa 8)idan zaka kwanta ko bazakayi amfani da ita kana dan sakata a (flight mode) 9) sannan rage Karan shigowar Kira da vibration 10) Sai kayi restore idan wadannan basuy
0 Comments:
إرسال تعليق