الخميس، 3 مايو 2018




Kada kayi Fushi yakai dan'uwana

Home › › Kada kayi Fushi yakai dan'uwana

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Ankarbo daga Abu Huraira (Allah ya tarda dashi)cewa sai wani mutum yace da Manzon Allah (tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi)"yi min wasiyya".sai (Annabi)yace ,"kada kayi fushi."sai mutumin yasake kokkomawa yana cewa kayimin wasiyya.sai (Annabi)ya nanata yace"kada kayi fushi".Buhari da Muslim. Allah kabamu ikon rikon zuciyarmu kada muringa yawan fushi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: