الخميس، 3 مايو 2018




KYAUTAYI

Home › › KYAUTAYI

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Ankarbo daga Abi Ya'ala Shaddadu Dan Ausu (Allah ya Yards dashi),cewa Manzon Allah (tsira da aminci su tabbata agareshi)yace ,Hakika Allah yakunta yin kyautayi a kankomai.Idan zakuyi kisa, to Ku kyautata kisan,kuma idan zakuyi yanka,to Ku kyautata yankan.wato lallai Dayanku ya wasa wukarsa,kuma lallai ya hutar da abin yankawarsa."Musulimne yaruwaito.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: