الثلاثاء، 1 مايو 2018




Na auri Buduruwa mai Tarbiya Kuma a gida mai Tarbiya Inji - Idris wanda ya Auri Fatima Ganduje

Home Na auri Buduruwa mai Tarbiya Kuma a gida mai Tarbiya Inji - Idris wanda ya Auri Fatima Ganduje

غير معرف

Ku Tura A Social Media
tw
image ©

Dan gwamnan jihar Oyo, Angon Fatima
Abdullahi Umar Ganduje ya kare
matarshi yayin da wani yace mai ya auri
mara tarbiyya daga gidan da babu
tarbiyya, Idris ya baiwa wanda ya
gayamishi wannan magana amsa da cewa shigar da matar tashi tayi tayi kyau
kuma ta mai. Ya tambayi wanda yayi maganar cewa '
Kai gidan da ka fito akwai tarbiyya?'. A karshe Idris ya bayyana cewa ya auri
budurwa mafi kyawun/tarbiyya daga
arewa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: