YADDA ZAKA CIRE UNFORTUNATELY. ...APP HAS STOPPED
Home ›
›
YADDA ZAKA CIRE UNFORTUNATELY. ...APP HAS STOPPED
Yadda zaka cire (unfortunately application has stopped ) 1) dafarko bayan kashiga application din ya nunamaka haka 2) Sai ka tafi setting din ka app manager 3) Sai ka taba option zakaga (reset app prepared) kanayi sai 3)kadawo Kan application din dayake bada wannan matsalan sai ka taba shi zai nuno maka (clear data )da clear cathe) 4) saika fara clear cache Sannan kayi clear data shikenan





0 Comments:
إرسال تعليق