YADDA ZAKA GANE APPLICATION DIN DAYAKE BAWA WAYNKA MATSALA
Home ›
›
YADDA ZAKA GANE APPLICATION DIN DAYAKE BAWA WAYNKA MATSALA
Yadda zaka Gano application din dayake Bawa waynka matsala Koda kuwa kayi Mata restore 1) dafarko ka shiga setting na wayarka 2) Sai kashiga security sai ka yi scroll down ma'ana kajanyo kasa zakaga (device administration) 3)to a cikinsane zakaga duk application din dayake bada wannan matsalan 4) Sai kayi deactivate dinsa shikenan





0 Comments:
إرسال تعليق