الجمعة، 4 مايو 2018




YADDA ZAKA GANE ORIGINAL WAYAR ANDROID DA COPY DIN WAYA WANDA BA ORIGINAL BA

Home › › YADDA ZAKA GANE ORIGINAL WAYAR ANDROID DA COPY DIN WAYA WANDA BA ORIGINAL BA

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Yadda zaka gane original waya daba original ba a cikin android ma'ana Ana yin wasu wayoyin original Kamar su TECNO C8 C9 C7 da duk sauransu Kuma sai kaga kashiga setting about phone sai su rubuta v6.0 ce Amma Kuma bahaka bane to ga yadda zaka gane abun dazakayi kasamu wadannan application guda biyu ka ajiyesu kodan saboda wannan applications din sune (CPU Z.APK) da Kuma (ex file explorer.apk) 1) dafarko kayi download and install and open dinsa 2) Sai ka fara shiga CPU Z kaje device zata nuna maka ainashin version din wayar idan v5.0 a setting suka nuna maka v6.0 to Karya suke copy ce ba original bace 3) Kuma ta wajen space zasu rubuta space Kamar suce 16gb ko 32gb to Ita ex file explorer da ita zaka Gano ainashin space din wayar sai kashiga cikin ta sai ka taba option zakaga SD card analyze kana tabawa zata nunamaka ainashin space di

Share this


Author: verified_user

0 Comments: