1) kayEXPANDERo download na (REOSOFT RAM . APK) 2) Sai kayi rooting na wayarka 3)bayan kayi rooting saikashiga app din 4) zata Baka zabi na ram din da kake so saikazaba kayi apply Amma da storage dinka zatayi amfani ma'ana idan 1gb kk so to zataci 1gb a storage dinka shikenan
0 Comments:
إرسال تعليق