Tofa sabuwar wakar nura m inuwa da ya fitar mai taken hujjata ko meye hujjar tasa sai dai kun saurara domin ku nishadantu da wannan wakar kawai ku dakkota.
ba wani abu kawai ku saurara zakuji abinda mawakin yazo muku dashi domin jin sakon.
Download and Enjoy Now!
Source :- www.wakoki.com.ng
0 Comments:
إرسال تعليق