A makon daya gabatane aka yi auren diyar attajirin dan kasuwa, Hauwa Indimi da angonta, Muhammad 'yar'adua, wadannan karin hotunane dake nuna yanda shagalin bikin ya gudana, a wannan hoton na sama, Ango, Muhammad 'Yar'adua ne ke gwalo, ga dukkan alama yanawa gwaurayene wannan gwalo bayan da ya wuce daga matsayin.
Muna musu fatan Allah ya sanya Albarka a wannan auren nasu ya kuma basu zuri'a dayyiba.
Ga karin hotuna.
0 Comments:
إرسال تعليق