الاثنين، 30 يوليو 2018




Mairama Indimi da Angonta Mustafa Masango sunyi aure na biyu na farar riga a kasar Faransa

Home Mairama Indimi da Angonta Mustafa Masango sunyi aure na biyu na farar riga a kasar Faransa

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Amarya, 'yar gidan attajirin dan kasuwarnan dake garin Maiduguri, Mairama Indimi da Angonta, Mustafa Marcus Masango sunyi aure na biyu na farar riga a kasar Faransa, ranar Asabar din data gabata.


A watan Disambar shekarar 2017 data gabatane aka daurawa masoyan biyu aure bisa tsari irin na addinin musulunci aka kuma gudanar da shagulgula irin na al'ada.





Share this


Author: verified_user

0 Comments: