الثلاثاء، 10 يوليو 2018




Matashiya yar Najeriya ta mutu watanni 3 bayan aurenta (hotuna)

Home Matashiya yar Najeriya ta mutu watanni 3 bayan aurenta (hotuna)

غير معرف

Ku Tura A Social Media


Ana ci gaba da samun yawan mace-mace na matasa maza da mata masu ban al’ajabi a kullun.

Hakan ce ta kansance ga wata kyakyawar matashiya, Aisha Ahmed, wacce aka sanar da mutuwarta watanni uku bayan aurenta. Ta rasu ne bayan yar gajeriyar rashin lafiya.

A cewar daya daga cikin, kawayen ta, marigayiya Aisha da mijinta sun yi aure ne a ranar 28 ga watan Afrilu sannan ta rasu a ranar AAsabar, 7 ga watan Yuli.

Kawarta Aisha Salisu (@aishasalisu63), ta wallafa hotunan marigayiyar da dama a shafinta na Instagram yayinda ya yi wasu zantuka masu taba zuciya.

Ga hotunan a kasa:



Share this


Author: verified_user

0 Comments: