Wata Sabuwa Haka Nakeso Jikina Ya koma Inji >> Adam A. Zango Home › Kannywood › Wata Sabuwa Haka Nakeso Jikina Ya koma Inji >> Adam A. Zango ✔ غير معرف Kannywood Ku Tura A Social Media A jiyane tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya fara nunawa masoyanshi irin yanda yake motsa jiki,Jarumin Adam A. Zango ya saka hoton wani inda yace irin yanda yake son jikinshi ya koma kenan.
KARANTA KAJI: YAZAMA DOLE MU SALLAMI GWAMNATIN BUHARI SABODA BABU ABINDA TA TSINANAWA 'YAN NIGERIA - ZAHARADDEN SANI
0 Comments:
إرسال تعليق