الأربعاء، 8 أغسطس 2018




Hotunan:- Rabiu Rikadawa Jarumin Kannywood Yayi Shigar ‘Yan Daudu

Home Hotunan:- Rabiu Rikadawa Jarumin Kannywood Yayi Shigar ‘Yan Daudu

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Kamar Dai Gasiya, Tauraron fina-finan Hausa, Rabiu Rikadawa kenan a wadannan hotunan inda aka mai kwalliya irin ta mata a cikin wani shirin fim da ya fito, da yawan mutane basu ganeshi ba a kallo na farko.




Presshausa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: