Isra'ila na yi wa Falasdinawa luguden wuta a Zirin Gaza
Wata ta tashi lokacin da Israi'la ta kai wani harin sama
Rahotanni sun ce Falasdinawa uku sun mutu a wasu jerin hare-haren sama da Isra'ila ta kai Zirin Gaza, bayan da mayakan sa kai suka harba gomman rokoki kudancin Isra'ila.
Jam'ian ma'aikatar lafiya ta Gaza sun ce an kashe wata mai ciki da 'yarta mai shekara daya a yankin Jafarawi.
Jami'an sun kuma ce wani mayakin sa kai na Hamas ya
0 Comments:
إرسال تعليق