Shahararren jarumin fina finai hausa kannywood adam a zango ya fitar da sabuwar gasa a shafinsa na instagram wanda duk yayi nasara sai samu $300 dollars wanda a kudin Nigeria yakai kimanin N10,7100 ko kuma N10,81000. ga bayyanin jarumin.
"GASAR RAWA A KAN WAKAR (FARIN CIKI) ZAI FARA NE RANAR 3 GA WATAN AUGUST. ZA'A KAMMALA RANAR 12 GA WATAN AUGUST
.
IDAN AKAYI RAWAR ZA KUYI POSTING A ACCOUNT DINKU SANNAN KUYI TAGGING DIN #zangofarinciki_challenge
.
Thank you all".
To jama'a sai ku garzaya domin samun wannan garabasa idan an samu sanarwa sai ayi share zuwa ga wasu domin suna su antaya hausaloaded.com na muku fatan alkhairi.
sources >> HausaLoaded.com
0 Comments:
إرسال تعليق