[Music] Hamisu Breaker Ft Faruk M Inuwa -Diyar Kanawa
Wakar hamisu breaker tare da faruk m inuwa mai suna “Diyar Kanawa ” nasan wasunku sun san wakar wasu kuma dama suna nemanta to yau gata mun kawo muku.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Bazan daina kuka ba idan har baki diyar kanawa
– Kidawo gareni nike nakeso ki tallafi rayuwata
– Ga so bai buyaba zo cika mini burin zuciyata
Ki ban kaunarki kisamu gurbin zuciya saina huta
– Masoyin
0 Comments:
إرسال تعليق