Sabuwar wakar Ado Isah Gwanja Mai suna ” Kaddara ” waka mai dauke da fadakarwa nishadantarwa harma da shaukin soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ai kaddara tariga da rigi fata
– Dole da antadda zamani aga mata
– Nace haushin dankoli kasuwa taci baya
– Haushin mai jakunan jido suki kaya
– Ma zaunin akushi a kwai wuya aga kwarya
0 Comments:
إرسال تعليق