Akalla Soja Guda Ne Ya Mutu A Hadarin Jirgin Saman Da Ya Auku A AbUJA
Jirage biyu samfurin F7 sun yi hadari a yayin atusaye a Abuja. Matuka jiragen sun yi nasarar tsira ta hanyar saukar lema amma guda ya rigamu gidan gaskiya a cewar kakakin rundunar sojojin saman Najeriya, Air Commander Ibikunle Daramola.
A kwanan nan, jiragen saman rundunar sojin Najeriya ke ta yin atusayen gwaji gabanin shirye-shiryen bikin ranar 1 ga watan Oktoba wato na murnar zagayowar
0 Comments:
إرسال تعليق