السبت، 1 سبتمبر 2018




Ana Wata Ga Wata Sallau Na Dadin Kowa Ya Saki Matar Sa Furera

Home Ana Wata Ga Wata Sallau Na Dadin Kowa Ya Saki Matar Sa Furera

غير معرف

Ku Tura A Social Media

SALLAU YA SAKI FURERA

A Lokacin da Umar Jigirya da aka fi sani da Sallau a wasan Kwaikwayon shirin Dadin Kowa ya auri Amina Sani Muhammad wacce aka fi sani da Furera ita ma a Dadin Kowa, wacce kuma take fitowa a matarsa, mutane da dama sun yi matukar murna.

A rahoton Mujallar Fim ta watan Yuli-Agusta ta ruwaito Sallau ya saki Furera Sakamakon wasu sirrikanta da ya gano. A binciken SARAUNIYA ta gano Sallau ya saki Furera tun wajen watan Maris, amma ana ta boye maganar sai yanzu ta fara fitowa fili.

Ga Labarin Auren Da Shafin SirrinsU MEDIA ya wallafa:

Auren Fim Ya Zama Na Gaske: Sallau Zai Auri Furera

A cikin shirin Dadin Kowa na gidan Talabijin Arewa 24 fitaccen Jarumi Sallau (Umar Ms Jigirya) zai auri Furera ( Amina Sani Muhammad) wacce a fim din ta ke 

fitowa a matsayin matarsa. Za a daura auren ranar 30 ga Afirilu 2017.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: