الاثنين، 17 سبتمبر 2018




Kalli hotunan jaruma Amina Amal Da yaja mata cece kuce a shafinta na Instagram

Home Kalli hotunan jaruma Amina Amal Da yaja mata cece kuce a shafinta na Instagram

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Idan baku manta ba ba wannan ne karon farko ba da jaruman ta fara daura irin wannan hotuna a shafinta na instagram ba 

Kwanakin baya ta daura wani hoto wanda ya nuna tsiraici ma biyanta sukata zagin ta saida ta cire 

Sai gashi yau kuma ta sake saka wanda yafi na farkon ma biyanta sukata Allah wadai da irin wannan shiga 

Yakaiga har wassu suke fada mata rashin tarbiyarta ne yasa batada masoya a industry 

Share this


Author: verified_user

0 Comments: