Hotunan Daukar sabon film din hausa mai wanda Aka dauki lokaci Ana shirin yadda zaa fara daukarsa mai suna (Hafeez).
Wannan fim dai yana yatara jarumai maza da mata masu tashe a wannan masana'Antar Kannywood.
Ali Nuhu
Abba Almustapha
Umar m shareef
Saifullahi fulani
Maryam yahya
Maryam Ab yola
Jamila umar
Jamila nagudu
Da dai sauransu.
0 Comments:
إرسال تعليق