الأحد، 2 سبتمبر 2018




kannywood › Fim Din Mansoor Ali nuhu ya lashe babbar kyauta

Home kannywood › Fim Din Mansoor Ali nuhu ya lashe babbar kyauta

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Film din Mansoor shi ya lashe kambun gwarzon film na Harshen Hausa wato "Best indigenous movie Hausa category" a gasar African Magic Viewers Choice Award (AMVCA). Congratulations.
Ga jawabin babban jarumi kuma director.


 Muna taya jarumi ali nuhu da samun wannan gagarumar nasara da fim dinsa ya samu tare da abokanan aikinsa da jarumai.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: