الجمعة، 14 سبتمبر 2018




Sabbin wayoyin salular da kamfanin Apple ya fitar, 'yan Najeriya suke ta rububi

Home Sabbin wayoyin salular da kamfanin Apple ya fitar, 'yan Najeriya suke ta rububi

غير معرف

Ku Tura A Social Media



- 'Yan Najeriya akwai karyar babbar waya

-Najeriya tafi kowacce kasa yawan ta;lakawa a duniya
- Wayoyin suna iya sayawa mutum mota 

- 'Yan Najeriya akwai karyar babbar waya - Najeriya tafi kowacce kasa yawan ta;lakawa a duniya



 - Wayoyin suna iya sayawa mutum mota Sabbin wayoyin salular da kamfanin Apple ya fitar, 'yan Najeriya suna rububi Source: Depositphotos Kamfanin Amurka mai qera wayoyin salula na zamani, ya fidda sabbin wayoyin salula wadanda suka zarta na baya a kyau, qarko da zamanancewa, a cewarsa. Sai dai kamar yadda aka sani, 'yan Najeriya na kan gaba wajen harigido da rububin sayen wadannan wayoyi, wadanda kudinsu ya doshi miliyan daya na nairori. Ita dai kasar Najeriya, kasa ce da tafi kowa yaan talakawa da marasa aiki yi da kuma yawan marasa ilimin tattalin arziki, amma hakan bai hana masu son holewa sheqe ayarsu ba. 

Wayoyin, wadanda ake kira iphone X series, XS, S Max sun fi kowacce tsada, inda kowacce daya kan kai kudi har $999, wanda yake kusan N360,000 na nairori.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: