الثلاثاء، 18 سبتمبر 2018




wata sabuwa :- Wani Balarabe Ya Yi Tattaki Daga Kasar Moroko Akan Keke Zuwa Abuja

Home wata sabuwa :- Wani Balarabe Ya Yi Tattaki Daga Kasar Moroko Akan Keke Zuwa Abuja

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Balaraben me suna Yasinu Riskalai ya tabbatar da cewa ya fito ne zagayen kasa kuma daga nan Abuja zai wuce kasar Kamarun.

Kuma yana zagayen ne domin akwai wasu abubuwa a cikin kasa da yake bincike akansu.


Sannan a jikin keken akwai wasu akwatuna masu dauke da alamomi na daukar sauti hadi da abinci da dai sauran su kamar yadda ya shaidawa jama'a.


Yanzu haka dai Malam Yasinu Riskalai yana cikin garin Shanga zuwa Yawuri na masarautar garin Yawuri dake jihar Kebbi.

Hoto Sani Musa Saminaka
Daga Real Sani Twoeffect Yawuri

Share this


Author: verified_user

0 Comments: