YADDA ZAKA KARAWA WAYARKA GUDUN BROWSING DA KUMA HANATA KAMEWA BA SAI ANYI ROOT DINTABA
Home ›
›
YADDA ZAKA KARAWA WAYARKA GUDUN BROWSING DA KUMA HANATA KAMEWA BA SAI ANYI ROOT DINTABA
yadda zaka karawa wayarka gudun browsing da kuma hanata kamewa idan kana amfani daita 1 kaje setting na wayarka 2 about phone ko about device 3 idan kashiga zakaga (build number) sai ka taba build number sau bakwai 7 bayan kayi HK sai kafito zakaga developer option ya bayyana a kusa da about phone sai kashige shi 4 kana shiga sai ka janyo kasa zakaga (transition animation scale 1.0x) sai kashiga sai kamayarsa 0.5x to akwai wani akasan transiotion shima Zak ganshi a 1.0x duk sai ka mayarshi 0.5x guda uku ne ajere sai ka mayarsu bayan kayi haka sai ka kashe wayarka ka kunnan shikenan Allah yabada sa'a
0 Comments:
إرسال تعليق