الاثنين، 1 أكتوبر 2018




Adam A. Zango na murnar zagayowar ranar haihuwarshi: Yace shekarunshi 34: Saidai wani abokin aikinshi yace ya rage 5

Home Adam A. Zango na murnar zagayowar ranar haihuwarshi: Yace shekarunshi 34: Saidai wani abokin aikinshi yace ya rage 5

غير معرف

Ku Tura A Social Media
A yaune tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ke murnar zayowar ranar haihuwarshi, ya bayyana cewan yau na cika shekaru 34, ina godiya ga Allah, saidai wani abokin aikinshi yace ba haka bane Adamun ya rage shekaru 5 cikin shekarun nashi.

cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/adam-zango-na-murnar-zagayowar-ranar_1.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: