Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan tare da tsohon me magana da yawun hukumar soji ta kasa, Birgediya janar Sani Usman Kukasheka, Adamun ya bayyana cewa ya ji dadin haduwa dashi.
source https://www.hutudole.com/2018/10/adam-zango-tare-da-tsohon-me-magana-da.html
0 Comments:
إرسال تعليق