Tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu Ribadu ya bayyana cewa yana nan a cikin jerin ‘yan takarar fidda gwani na gwamnan jihar Adamawa da za a yi ranar Alhamis a garin Yola.
source https://www.hutudole.com/2018/10/adamawa-ribadu-zai-fafata-zaben-fidda.html
0 Comments:
إرسال تعليق