السبت، 27 أكتوبر 2018




Allah Me Iko Mawakiyar Kasar Amurka Mai Suna Misis tSinéad O'Connor Ta Musulunta

Home Allah Me Iko Mawakiyar Kasar Amurka Mai Suna Misis tSinéad O'Connor Ta Musulunta

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Rahotanni daga kasar Amurka sun tabbatar da cewa Mawakiyar nan wadda ta yi fice a shekarun 1990 da wakarta mai suna Nothing Compares 2 U,

Misis tSinéad O'Connor ta musulunta inda ta sauya sunanta zuwa Shuhada.

Mawakiyar ta yi nuni da cewa dukkan littafan da aka baiwa Annabawan da suka gabata, suna da alaka da koyarwar Musulunci.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: